Hatta al-Hafiz al-Suyuɗiy ya tabbatar da cewa: Sufaye suna cikin masu ƙirƙirar Hadisan ƙarya, kamar Rafidha ƴan Shi'a. Daga Aliyu Muh'd Sani To magabatan Sufaye sun ƙirƙiri falalolin ƙarya, har da na rashin hankali, sun danganta su ga Annabi (saw), -wai- a matsayin yabo gare shi. Kwana biyun nan na...
Sheikh Abubakar Gumi: Malamin da ya sauya tunanin Musulman Najeriya game da ibadaAbubakar Gumi: Malamin da ya sauya tunanin Musulman Najeriya game da ibadaSheikh Abubakar Gumi, sanye da rawani mai ratsin ja da fariAsalin hoton,FB/Ahmad Abubakar GumiBayanan hoto,Sheikh Abubakar Gumi ya jagoranci kawo sauyi a daidai lokacin da akasarin al’ummar...
MAZHABA DA MAZHABANCIDaga Dr Uthman Ibrahim Giade AbuhibahManyan Malamai na da Dana yanzu duk suna da mazhaba Ibn taimiyya Ibn Baz Ibn Uthaimeen Albani (Rahimahumullah) duk sunyi Kuma sunce ya halatta a yi riko da mazhabaTa'assubanci suka hana ba mazhaba ba,shi kuma Ta'assubanci a kan same shi ko babu mazhabar...
DAN ADAM BA'A IYAR MASASheikh Aliyu Said Gamawa✍️Kada bawa ya dami kansa da sai ya samu kauna da yardar da kowa da kowa, Annabawa ma ba su iya cimma haka ba.Wanda yake kaunarka zai kalli abin da ka yi ya Yaba Kuma ya ga ya yi kyau, wanda baya kaunar...
Maganar rashin bin Musulmi SallahDaga Aliyu Muh'd Sani yana daga cikin abubuwa da masu kiran hadin kan Kungiyoyi suke sukar Wahabiyawa da shi, wato su Prof. Maqari, Dr. Gumi d.s, saboda Wahabiyawa ba sa bin 'yan Bidi'a Sallah (Sufaye 'yan Shi'a, 'yan Tatsine d.s), alhali abu ne da yake tabbatacce a...
Yakamata mu fada wa juna gaskiya.Daga Sir-Kashim Ibrahim SKA farkon tawayen da kake magana Usazu ai lokacin karatu bai yi yawa ba, kuma mutum nawa ne suka tafi jami'ar Madina suka yo digiri daga bangaren Jos a wancan lokacin?Bayan baiyanar kungiyar Izalah ko kuma kafin baiyanar ta, an samu matasa...
Kungiyar Izala ta tara sama da miliyan ɗari da saba'in (N170,974,512.50) sakamakon fatun layya.Kungiyar Izala ta tara sama da miliyan ɗari da saba'in (N170,974,512.50) sakamakon fatun layyan data gabata. A safiyar asabar ɗinnan Shugaban kungiyar Izala Sheikh Dr Abdullahi Bala Lau, ya karɓi sakamakon kwamitin tattara fatun layya na shekarar...
AL-BASAR INTERNATIONAL FOUNDATION NIGERIA DA HADIN GUIWAR JIBWIS JIHAR BAUCHI BISA JAGORANCIN PROF. SHEIKH ZUBAIRU MADAKI SUN ƘADDAMAR DA SHIRIN GWAJE-GWAJE DA BADA MAGANI KYAUTA A SHIYYAR KATAGUM.An gudanar da aikin (Medical outreach) ne domin taimaka wa ƴan'uwa musamman masu fama da ciwon yanar ido. Kuma an gudanar da aikin...
MATASHIYA (Kwanciyar Kabari):Daga Sheikh Aliyu Said GamawaManzon ALLAH (ﷺ) Ya ce: “Lallai ƙabari shi ne masauƙi na farko a rayuwar lahira. Duk wanda ya tsira a ƙabari to abin da zai biyo ba ya (na hisabi) zai zama da sauƙi. Wanda kuwa bai tsira a ƙabari ba, to abin da...
SALLAR DARE QIYAMUL LAYLI✍Sheikh Aliyu Said GamawaWata rana Abu Ishaƙ As-sab'i ya fashe da kuka, sai a ka tambayeshi menene ya sanya shi kuka?! sai ya ke cewa: ƙarfi na ya ƙare ban iya yin salla a tsaye!, Babu abinda nake iya karantawa sai surori biyu baƙara da Ali-imran. Mu...